You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
CDU, Christian Democratic Union
CDU ko Christian Democratic Union guda ce daga cikin manyan jam'iyyun da ke Tarayyar Jamus.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
A watan Febrairu za a yi zaben Jamus
An saka watan Febrairu mai zuwa domin zaben kasa baki daya a Jamus bayan rushewar gwamnatin kawance.
Tasirin zaben Brandenburg a siyasar tarayyar Jamus
Ana dasa ayar tambaya a kan makomar gwamnatin tarayyar Jamus, duk da nasarar da jam'iyyar SPD ta yi a zaben Brandenburg.
A karon farko cikin tarihin Jamus AfD ta samu nasara
Jam'iyyar AfD da ke kyamar baki tayi nasara a Thuringia da ke gabashin Jamus, sannan tana biya wa CDU a Saxony.
Scholz: Za mu tsaurara doka kan hari da wuka
Scholz ya bukaci tsaurara dokoki kan amfani da wuka
Jam'iyyun CDU/CSU na kan gaba a zaben EU
A yayin da ake kammala zaben wakilan majalisar dokokin EU kawancen jam'iyyun Olaf Scholz ta fuskanci barazana daga AfD.
'Yancin kada kuri'a a Jamus ga mata
A shekara ta 1918 bayan yakin duniya na biyu, mata a Jamus suka samu 'yancin shiga zabe a zamanin Jamhuriyar Weimar.
Von der Leyen ta tabbatar da sake neman takara
Ursula von der Leyen za ta nemi shugabancin EU a wa'adi na biyu
Ursula von der Leyen za ta sake neman shugabancin EU
Ursula von der Leyen na da muradin sake neman shugabancin EU
Majalisar EU na shirin bai wa Von der Leyen damar zarcewa
Kawancen jam'iyyu masu ra'ayin mazan jiya ta CDU a majalisar Turai na shirin bai wa Ursula von der Leyen damar zarcewa.
Jamus: Sabuwar doka kan bakin haure
Jamus ta yi sabuwar doka kan bakin haure, tare da yin koyi ga kasar Kanada kan matakan dakile karancin ma'aikata.
Jamus: Jam'iyyar SPD ta sha kaye a Berlin
Jam'iyyar Social Democrats ta sha kaye a zaben da aka gudanar na jiha a Berlin.
Jam'iyyar gwamnati ta sha kaye a Jamus ta Yamma
Zaben da ya gudana a jiya a jihar North Rhine-Westphalia a Jamus, gwaji ne ga tasirin 'yan siyasar kasar.
Jam'iyyar shugaban gwamnati ta sha kaye
Jam'iyyar shugaban gwamnati ta sha kaye a zaben jihar North Rhine-Westphalia.
Tasirin nahiyar Afirka ga sabuwar gwamnatin Jamus
Ana mahawara kan irin fifikon da sabuwar gwamnatin Jamus za ta bai wa kasashen nahiyar Afirka.
An tattauna batun kafa gwamnatin Jamus
Kawancen jami'iyyun SDP da Green da FDP sun tattauna batun kafa sabuwar gwamnati
Shugabancin CDU zai yi murabus
Shugaban jam'iyar CDUna shirin yin murabus daga mukaminsa na shugabancin jam'iyyar bayan gaza samun nasarar zabe
Yiwuwar kafa gwammnatin hadaka a Jamus
Fara tattaunawa tsakanin jam'iyyun na zaman mataki na farko a yunkurin kafa gwamnatin hadakar a Jamus.
Jamus: Kokarin kafa gwamnatin hadaka
Jam'iyyun SDP da CDU da ke kan gaba a zaben Jamus, na zawarcin jam'iyyun The Greens da FDP domin kafa gwamnatin hadaka.
Ziyarar Merkel a Aachen
Merkel ta kai ziyara ga mahaifar dan takarar CDU.
Angela Merkel ta yi kiran a zaba wa Jamus makoma
Shugabar gwamnatin Jamus ta bukaci a zabi wanda take son ya gaje ta, a daidai lokacin da aski ya zo gaban goshi.
Zaben Jamus na 2021: Kawancen jam'iyyu
DW ta duba salon launuka na Jamus don nazarin yadda jam'iyyu za su kafa gwamnatin kawance.
Sharhi: Makonni hudu gabanin zaben majalisar dokokin Jamus
Tsawon lokaci ya kasance tamkar babu wanda zai gaji shugabar gwamnatin Jamus in ba Armin Laschet na jam'iyyar CDU ba.
Jamus: Jam'iyyar CDU ta sami karin tagomashi
Jami'iyar CDU ta Shugaba Merkel ta sami karin tagomashi bayan samun nasara a kuru'un karshe.
CDU ta kada AFD a Sachsen Anhalt
CDU na kara samun tabbas kafin zaben kasa na Satumba
Jam'iyyar The Greens ta sha gaban ta Merkel a Jamus
Jam'iyyar The Greens ta Jamus ta kere jam'iyya mai mulki karbuwa a binciken jin ra'ayin jama'a.
CDU: ta tsayar da Armin Laschet
Jam'iyyar CDU mai mulki a Jamus ta sanar da sunan Armin Laschet a matsayin dan takararta a zaben watan Satumba
Markus Söder ya amince da shan kaye
Shugaban jam'iyyar CSU Markus Soeder ya yarda da shan kaye a zaben fidda da dan takarar shugabancin gwamnatin Jamus.
Jamus: CDU ta cimma matsaya
CDU ta tsaida Armin Laschet a matsayin dan takararta a babban zaben Jamus.
Jamus: takaddama tsakanin CDU da CSU
An gaza cimma matsaya a kan wanda zai gaji shugaba Merkel.
CDU ta tsayar da wanda zai gaji Angela Merkel
Mambobin jam'iyyar CDU a Jamus sun mara wa wani da suka ce zai gaji Angela Merkel bayan karewar wa'adinta.
An kama hanyar sulhunta rikicin maye gurbin Merkel
Mutanen nan biyu da ake hasashen daya daga cikinsu zai zama shugaban gwamnatin jamus za su gana
CDU ta Merkel ta sha kaye a zaben jihohi
Jam'iyya mai mulki a Jamus ta fara zabubbukan bana da kafar hagu, inda ta fai a zaben jihohi biyu da aka gudanar.
Wa zai gaji kujerar shugabar gwamnati Angela Merkel?
Watanni gabanin zabukan, jam'iyyun siyasa sun fitar da 'yan takarar da za su gaji kujerar Merkel.
Shirin Yamma 07.03.2021
A cikin shirin za a ji yadda wasu yan majalisun dokokin Jamus su ka yi murabus sakamakon tuhumarsu da ake yi da almundahana.
Shirin Yamma 17.01.2021
A cikin shirin za a ji sabon shugaban jam'iyyar CDU kana firimiyan jihar North Rhine Wesphalia Armin Laschet ya sha alwashin dorawa daga inda shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta tsaya wajen jagorancin kasar da ma jam'iyyar.
Shrin Rana.
A cikin shirin za a ji cewa Bayan fafatawa tsakanin 'yan takara, gwamnan jihar NRW Armin Laschet, ya yi nasara a zaben shugabancin jam'iyyar CDU. Akwai shirin ciniki da masana'antu da amsosshin takardunku da shirin wasikun masu saurare da kuma Kloba.
Armin Laschet ya zama shugaban jam'iyyar CDU
Bayan fafatawa tsakanin 'yan takara, gwamnan jihar NRW Armin Laschet, ya yi nasara a zaben shugabancin jam'iyyar CDU.
Jam'iyyar CDU za ta zabi shugaba
Wakilai dubu daya da daya na jam'iyyar CDU za su zabi sabon shugaban jam'iyyar a wani babban taro da ke zama irinsa na farko ta kafar intanet da ake yi a (16-01-21). Batutuwa da dama za a mayar da hankali kansu.
CDU na yin taro domin samun magadin Merkel
CDU na nazarin tinkarar bayan wa'aadin Merkel
Angela Merkel: Shekaru 15 a matsayin shugabar gwamnati
A ranar Lahadi Merkel ta cika shekaru 15 da hawan mulki. Tashar DW ta yi waiwayen wasu muhimman lokutan gwamnatin ta.
CDU na kan gaba a zaben kananan hukumomin NRW
Jam'iyyar CDU ta samu damar kasancewa a kan gaba a zaben kananan hukumomi a jihar North Rhine Westphalia.
Merkel: Shekaru biyar na "za mu iya"
Bayan da shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta furta kalmar "Za mu iya," dubban 'yan gudun hijira sun shiga Jamus.
Jamus ta tsaurara matakan yaki da corona
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta gana da gwamnoni 16 na kasar domin daukar matakan yaki da corona a kasar.
Gyaran dokar zabe don rage wakilan majalisa
Jamus za ta rage yawan wakilai a majalisar dokoki ta Bundestag.
Jamus: Jam'iyyar CDU na ci gaba da samun koma baya a Jamus
Jam'iyyar CDU ta Angela Merkel ta samu koma-baya a zaben da ya gudana a Hamburg da ke arewacin Jamus,
CDU za ta zabi sabon shugaba
Sasanta rikicin jam'iyyar CDU zai ba ta damar tinkarar matsanancin ra'ayin rikau da ke neman mamaye siyasar kasar.
AKK: ''Ba zan nemi shugabancin gwamnati ba''
Annegret Kramp-Karrenbauer ta ce ba za ta nemi shugabancin gwamnatin Jamus ba bayan karewar wa'adin Angela Merkel.
SPD ta yi kuri'ar na'am da ci gaba a kawancen mulki
SPD ta yi kuri'ar na'am da ci gaba a kawancen mulki
CDU ta dinke baraka kan raunin shugabanci
Shugabannin jam'iyyar CDU sun amince da Annegret Kramp-Karrenbauer a matsayin shugaba
Shirin rana 29.10.2019
A cikin shirin za ji cewar manyan jam'iyyun siyasa da ke cikin kawancen gwamnati a Jamus sun sami kansu cikin mawuyacin hali fiye da yadda basa tsammani sakamakon sha kashi da suka yi a zaben majalisun dokoki na jihar Thuringia
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 5
Shafi na gaba