1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jam'iyyar CDU za ta zabi shugaba

Abdourahamane Hassane
January 15, 2021

Wakilai dubu daya da daya na jam'iyyar CDU za su zabi sabon shugaban jam'iyyar a wani babban taro da ke zama irinsa na farko ta kafar intanet da ake yi a (16-01-21). Batutuwa da dama za a mayar da hankali kansu.

https://p.dw.com/p/3nzCR