1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 17.01.2021

Binta Aliyu Zurmi
January 17, 2021

A cikin shirin za a ji sabon shugaban jam'iyyar CDU kana firimiyan jihar North Rhine Wesphalia Armin Laschet ya sha alwashin dorawa daga inda shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta tsaya wajen jagorancin kasar da ma jam'iyyar.

https://p.dw.com/p/3o2rG