1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zargin almundahana ga sarkin Kano

Nasir Salisu Zango
April 24, 2017

Fadar mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi na biyu, ta musanta zargin badakala da kudaden masarautar da ake masa.

https://p.dw.com/p/2boj5