SiyasaZagayowar bikin ranar Dimukaradiyya a Najeriya To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane06/12/2020June 12, 2020Najeriya na yin bikin cika shekaru biyar da zagayowar ranar dimukaradiyya wanda a kan bikin shugaba Muhammad Buhari ya ce ya yi nisa a kokarinsa na cika alkawarin da ya dauka a tsakaninsa da al'umma kasar.https://p.dw.com/p/3dhZgTalla