SiyasaZaben jihohi na da tasiri ga dimukaradiyyar Najeriya To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane03/08/2019March 8, 2019Kasa da 'yan awoyi da sake komawa filinn zabe da nufin zaben gwamnoni a Jihohin Najeriya 29 ana shirin yin gogaya a tsakanin manyan jam’iyyun siyasar kasar guda biyu da ke kallon zaben da idanu dabam-dabam. https://p.dw.com/p/3EgseTalla