1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yunkurin sauye tsarin shari'ar zabe a Najeriya

Ubale MusaApril 4, 2014

Majalisar dattawan Najeriya na nazarin wata dokar da ta tanadi Hukumar Zaben kasar mai zaman kanta ta INEC ta tabbatarwa kotunan shari'ar ko zabe ya yi dai dai ko bai yi ba

https://p.dw.com/p/1Bc2Z