1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yunkurin dakile masu son zuwa Turai ci-rani

Kabir(HON) InternetNovember 28, 2016

A Najeriya masansa na nunar da cewa tilas ne a dukufa wajen horas da matasa sana'o'in hannu in har ana son dakile matsalar kwararar bakin haure zuwa Turai da kasashen Larabawa.

https://p.dw.com/p/2TNlC