SiyasaYobe: Gomman 'yan mata sun bata bayan harin Boko HaramTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAl-Amin(HON) Internet02/21/2018February 21, 2018Kimanin dalibai ‘yan mata 94 majiyoyi suka ce sun bace bayan da Boko Haram ta kai hari ranar Litinin da dare a wata makarantar mata da ke garin Dapchi a jihar Yobe.https://p.dw.com/p/2t4dVTalla