1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan sandan Najeriya ba su hana gangami ba

June 3, 2014

Rundunar 'yan sanda ta tarayyar Najeriya ta janye umarnin da ta bayar na haramta gangami ko zanga-zangar lumana a ko-ina cikin kasar.

https://p.dw.com/p/1CBSG