1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan jaridu na yankin tafkin Chadi a Jamus

October 11, 2018

Wata tawaga ta 'yan jaridu da suka fito daga kasashen da ke kewaye da tafkin Chadi na Najeriya, Nijar, kamaru da Chadi, sun ziyarci wani taro kan neman hanyoyin habbaka tafkin Chadi, inda kuma bayan taron suka yi ziyarce-ziyarce.

https://p.dw.com/p/36JSC