1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yaki da dillancin kayan maye a Najeriya

May 2, 2018

Kungiyoyin da ke yaki da shaye-shayen kayen maye a Najeriya sun yi murna da matakin ma'aikatar kiwon lafiya ta kasar akan haramta shigowa da sarrafa maganin "Codein" baki daya a kasar, domin ceto rayukan matasa.

https://p.dw.com/p/2x3ag