SiyasaTserewar wasu 'yan mata ya karawa jama'a karfin gwiwaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaLateefa Mustapher Ja'afar07/07/2014July 7, 2014Yadda 'yan matan ke kubuta da zarar sun sami sarari, duk da irin muggan makaman da a ke cewa masu tsare su na da shi na sanya alamar tambaya kan yunkurin ceto sun da gwamnati ke ikirarin yihttps://p.dw.com/p/1CXKETalla