1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Kalubalen aikin jarida

Uwais Abubakar Idris LMJ
December 2, 2019

Masu ruwa da tsaki kan 'yancin dan Adam da kungiyoyi masu zaman kansu da kuma 'yan jaridu a Najeriya, sun koka da yawan kamewa tare da tsare 'yan jarida da ake yi a Najeriya.

https://p.dw.com/p/3U5W2