1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tillerson: Amirka za ta taimaki Najeriya

Ubale(HON) InternetMarch 12, 2018

Sakataren harkokin wajen Amirka Rex Tillerson ya ce a shirye Amirka take wajen bi wa Najeriya taimako a yakin da take da 'yan ta'adda da ma batun ceto 'yan matan da mayakan Boko Haram suka sace a yankin Arewa maso Gabashin Najeriyar.

https://p.dw.com/p/2uCa8