1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tasirin sauya sheka a Najeriya

July 25, 2018

Kasa da sa'o'i 24 da sauya shekar wasu 'yan majalisar Najeriya daga jam’iyyar APC, ana ci gaba da kace-nace tsakanin masu ganin ta zo karshe wa gwamnatin Buhari da kuma masu tunanin sauyin bai isa sauya akalar mulki ba.

https://p.dw.com/p/324PG