1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tarihin al'ummar Jaba da ke Kaduna

Salissou Boukari
August 10, 2017

Shin ko kun san asalin al'ummar Jaba da ke Kudancin Kaduna a Najeriya kuwa? Wakilinmu na Kaduna Ibrahima Yakubu ya samo mana amsar wannan tambaya daga bakin mai martaba sarkin Jaba Dr. Danladi Maude.

https://p.dw.com/p/2i2AX