Ba safai ake samu mata da suka kama sana'ar sayar da shayi ba a arewacin Najeriya ba. Amma Justina John da ke da ke a jihar Adamawa ta tarayyar Najeriya ta yanke shawarar rugumar yin shayi tana sayarwa inda ma ta shahara tsakanin takwarorinta a wannan sana'ar.