1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tallafi ga mabukata lokacin Azumi

April 21, 2022

Yayin da Musulmi a fadin duniya ke Azumin watan Ramadan, ana samun wasu da ke taimaka wa marasa karfi a yankunan da rayuwa ta tsananta a Najeriya ta Arewa.

https://p.dw.com/p/4AFK4

Wasu al'umma da ke amfani da dandalin sada zumunta na WhatsApp a cikin birnin Katsina, na tallafa wa mabukata a cikin wannan wata na Azumi. Masu ba da tallafin kan hada kudade su sayi kayan abinci su rika bin gidaje suna rabawa ga mabukata.