An dauki tswon lokaci ana kyakkyawar zamantakewa a Masarautar Dass da ke jihar Bauchi.
https://p.dw.com/p/1IK2C
Talla
A wannan makon shirin zai duba masarautar Dass da ke Jihar Bauchi na Tarayyar Najeriya, domin jin irin yadda aka dade ana samun zamantakewa cikin kwanciyar hankali tsakanin al'ummomi daban-daban.