SiyasaTaba Ka Lashe 17.05.2022To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMansur Bala Bello MA05/17/2022May 17, 2022Shirin wannan lokaci ya dubi yadda ake mutunta juna ne a yankuna na Najeriya, inda ake bai wa wadanda ba 'yan asali ba mukamai a wasu yankuna na kasar. Mun yi nazari ne musamman a yankin kudanci kasar.https://p.dw.com/p/4BQ2NTalla