An dai kai ga kaddamar da hari na wasu kasashen Yamma a Siriya sakamakon amfani da makami mai guba a Douma abin da ke zama gargadi ga gwamnatin Assad. Kana tawaga ta kwararrun bincike daga OPCW sun shiga kasar.
https://p.dw.com/p/2wJuu
Hoto: picture alliance/AP Photo/Syrian Civil Defense White Helmets