1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shugaban Najeriya ya kaddamar da taron kasa

Ubale MusaMarch 17, 2014

Wakilai 500 ne daga kowace ƙusurwa za su tafka mahawara kan makomar ƙasar na tsawon kwanaki 90 dan baiwa shugaba shawarwari kan hanyoyin warware rigingimun da suka addabe ta

https://p.dw.com/p/1BRCQ