1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shrin yamma na DW Hausa: 16.11.2015

November 16, 2015

A shirin dai jigon rahotannin ya mayar da hankali kan harin ta'addancin da aka kai kasar Faransa. Mun kuma leka zauren taron kungiyar kasashe masu karfin tattalin arziki na dunkiya wato G-20 sai kuma Tarayyar Najeriya inda sojojin kasar ke cewa suna kara samun nasara a yakin da suke da Boko Haram.

https://p.dw.com/p/1H6rI