1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

Binta Aliyu Zurmi
June 7, 2022

A cikin shirin za a ji mahukuntan karamar hukumar Jibiya a jihar Katsina sun tabbatar da yin garkuwa da mutane 80 mata da kananan yara a yankin dake iyaka da jamhuriyar Niger.

https://p.dw.com/p/4CO8V