1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

May 10, 2022

Shirin ya kunshi rufe sayar da takardun neman takara a jam'iyyar APC da ke mulkin Najeriya da batun watsi sayen fom wa Goodluck Jonathan. An bude taron matasa ta yanar gizo a Nijar don tattauna batutuwan tsaro da dimukuradiyya a yankin Sahel.

https://p.dw.com/p/4B6kB