1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

April 1, 2022

A cikin shirin za a ji cewa an fara kai taimakon kayayakin abinci da na more rayuwa ga masu karamin karfi a wasu sassan Najeriya a daidai lokacin da ake sa ran soma watan azumin Ramadan a wannan Asabar. A yayin da ita kuwa gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta buda wani shiri na siyar da kayayakin abinci a cikin farashi mai rahusa a wani yunkuri na rage radadin wahalhalun da jama'a ke fuskanta.

https://p.dw.com/p/49Mfd