1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
March 9, 2022

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya majalisar dattawan kasar ta yi twasi da bukatar da Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar na yin gyara a sashi na 82 na dokar zaben kasar da ya bukaci masu rike da mukamman siyasa su ajiye mukamansu ana sauran watani shida a yi zabe.

https://p.dw.com/p/48Fss