1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

February 3, 2022

Majalisar dattawa a Najeriya ta sanya baki a kan rikicin da ya taso na karin kudin makaranta a jamio’i da manyan makarantun kasar. A Nijar kwamitin ministocin ilimi ya zargi wakilan malamai da ficewa daga tattaunawa ba tare da shawara ba duk da cewa gwamnati ta biya masu bukatun da suka gabatar mata

https://p.dw.com/p/46UYS