1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

January 26, 2022

A Najeriya majalisar dattawa na shirin kaddamar da dokar ba da kariya ga masu kwarmata bayanai a game da kudaden kasa da aka sace. A Nijar jami’an kiwon lafiya masu aikin kwantragi na cikin wani yajin aiki namako guda.

https://p.dw.com/p/468Nd