1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Yamma

January 12, 2022

A Kadunan Najeriya, iyayen dalibai na nuna wa gwamnati tirjiya bayan da hukumomin jihar suka mayar da karatu zuwa kwanaki 4 a mako. A Ghana rashin azuzuwa a makarantu ya sanya dalibai a wasu makarantun sakandare kama haya a cikin gari, lamarin da iyaye ke cewa na da matukar hatsari.

https://p.dw.com/p/45Ryx