1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Yamma

Abdoulaye Mamane Amadou
December 16, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a yayin da ake ci gaba da kokari na shawo kan tabarbarewar tsaro a Najeriya, wasu dattawan yankin arewaci da ma kudancin kasar a karkashin kungiyar rajin kyautatuwar Najeriya, sun kammala wani taronsu a Abuja.

https://p.dw.com/p/44ObE