1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

SK2 / S02SDecember 15, 2021

Kungiyar Tarayyar Turai ta bayyana dakatar da ba da horo ga sojojin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya saboda yuwuwar saba dokokin kasa da kasa sakamakon aikin sojojin haya 'yan Rasha.

https://p.dw.com/p/44KfT