SiyasaAfirkaShirin Yamma.To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAfirkaAbdoulaye Mamane Amadou11/28/2021November 28, 2021A cikin shirin za a ji cewa kungiyar tarayyar Turai da takwararta ta tsaro NATO sun jaddada matsayarsu dan magance barazanar bakin haure, a yayinda a Maroko kasar ta kulle sararin samaniyarta ga kasashen duniya bisa fargabar yaduwar annob ar corona.https://p.dw.com/p/43bBaTalla