1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
November 27, 2021

A cikin shirin za a ji cewa an kori shugaban rundunar 'yan sandan Sudan da mataimakinsa, a yayin da a Burkina Faso boren kin jin gwamnati ya barke.Akwai shirin Ra'ayin Malamai da Ji Ka karu

https://p.dw.com/p/43ZvB