1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 27, 2021

A cikin shirin za a ji cewa A Najeriya tasirin rashin tsaro a harkar ilimin kasar na kara bayyana, yayin da gwamnatin kasar tace yara kusan miliyan 12 na tsoron komawa makaranta saboda matsalar satar dalibai da ta mamaye daukacin sashen arewacin kasar.

https://p.dw.com/p/42Gc3