1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 11, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a kowace ranar Litinin ce da 'yan kungiyar rajin kafa Biafra su ka kebe don yin zaman gida. A kokarin magance rikice-rikice a tarayar Najeriya wata kungiya mai zaman kanta da ke Jamus ta gayyacin jagororin addinin na darikar Katolika da kuma Sarkin Wase a jihar Filato daga Najeriya dan tattaunawa.

https://p.dw.com/p/41Y0s