1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Yamma

October 8, 2021

Kungiyoyi da wasu ‘yan siyasa a Najeriya sun nuna fargabar amfani da matasa da almajirai wajen aikata ayyukan ta'addanci da sace-sace mutane domin neman fansa. Wani dan jarida a Nijar ya shiga hannun 'yan sanda a Maradi bisa zargin ya yi wa tsohon gwamnan yankin yarfe.

https://p.dw.com/p/41SnA