1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Ramatu Garba Baba
September 23, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a yayin da ake ci gaba da korafi kan ta'azzarar cin bashi a bangaren gwamnatin Tarayyar Najeriya, kasar ta ce tana shirin dorawa tare da cin wani bashin da ya tasamma Naira zambur kusan biyar a badi.

https://p.dw.com/p/40lrz