1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
September 19, 2021

A cikin shirin za a ji cewa Hukumomin Mali sun mayar da martani da kakkausan lafazi kan kasashen da ke zarginsu da neman kulla yarjejeniyar tsaro don dauko sojojin hayar Wagner daga Rasha.

https://p.dw.com/p/40XYi