1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
September 18, 2021

A cikin shirin za a ji cewa daliban makarar gaba da sakandare a Afghanistan sun koma makaranta amma kuma zama ne kawai ba tare da mata ba, matakin da ya sha suka daga kungiyoyin kasa da kasa.

https://p.dw.com/p/40Voo