1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
September 14, 2021

A cikin shirin za a ji cewa bangarori na mayar da martani kan rahoton bankin duniya na cewa miliyoyin al'umma ka iya kauracewa gidajensu bisa matsalar muhalli kan nan zuwa shekarar 2050.

https://p.dw.com/p/40KZ7