1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdul-raheem Hassan
September 13, 2021

A cikin shirin za a ji cewa kungiyarkare hakin bani Adama ta Amnasty International ta ce mayakan jihadi na amfani da yara kanana a matsayin sabbin mayakansu a yankunan Nijar masu makwaftaka da Mali da Burkina Faso.

https://p.dw.com/p/40H2D