1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdul-raheem Hassan
September 6, 2021

A cikin shirin za a ji cewa ana ci gaba da mayar da martani kan juyin mulkin da sojoji suka yi a kasar Guinea Conakry, a yayin da hukumomin kiwon lafiya a jamhuriyar Nijar suka dauki matakin yaki da corona ta hanyar tilsata yin gwajin cutar corona ko da an yi wa mutun allurar rigakafin cutar.

https://p.dw.com/p/3zztk