1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

Binta Aliyu Zurmi
August 31, 2021

A cikin shirin za a ji cewar hukumar hasashen yanayin sararin samaniya a Najeriya ta yi gargadin cewar a wannan mako birnin Lagos zai samu kansa a cikin wani yanayi na mamakon ruwan sama da zai iya haddasa ambaliya.

https://p.dw.com/p/3zkUF