1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
August 22, 2021

A cikin shirin za a ji cewa an sako karin wasu daliban makarantar da ake garkuwa da su a Kadunan Najeriya. Za a ji shirin Ra'ayin Malamai da shirin Amsoshin Tarkunku da wasikun masu sauraro.

https://p.dw.com/p/3zMCW