1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
August 21, 2021

A cikin shirin za a ji cewa Kungiyar EU na son kasashe membobinta su aminta da karbar 'yan gudun hijira da ake kwasowa daga filin jirgin Afghanistan. Za a ji shirin Ra'ayin Malamai da shirin Darasin Rayuwa da shirin Ji Ka Karu.

https://p.dw.com/p/3zKhL