1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
August 10, 2021

A cikin shirin za a ji cewa Ayayin da Tarayyar Najeriya ke ci gaba da fuskantar barazanar ambaliya ruwa a sassa dabam-dabam, gwamnatin kasar ta ce ba ta da haufin ingancin madatsun ruwan da Najeriyar ke da su.

https://p.dw.com/p/3yoo3