1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Mouhamadou Awal Balarabe
August 3, 2021

A cikin shirin za a ji cewa masu fashin bakin siyasa a Najeriya na cewa lokaci ya yi da ta kamata a yi watsi da jam'iyyun siyasa don samun wata sabuwar madogara. A Nijar kuwa ana ci gaba da bikin 'yancin kan kasar.

https://p.dw.com/p/3yVOV