1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
July 31, 2021

A cikin shirin za a ji cewa babbar jam'iyyar adawa a Tanzaniya ta kira ga magoya bayanta da su fito yin zanga-zanga nuna adawa da kama shugaban jam'iyyar Chadema Freeman Mbowe, a yayin da a Jamhuriyar Nijar adadin wadanda suka mutu sakamakon ambaliya suka kai 35. Akwai shirin Ra'ayin Malumai da Ji Ka Karu da shirin Darasin Rayuwa.

https://p.dw.com/p/3yNP1